IQNA - Dangane da manufofinsa na kyamar addinin Islama , gwamnan jihar Texas na jam'iyyar Republican ya kaddamar da wani kamfen na hana gina masallaci da gidajen musulmi a wani fili mai fadin eka 400 a kusa da birnin Josephine.
Lambar Labari: 3493105 Ranar Watsawa : 2025/04/16
IQNA - Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi game da kyamar musulmi, yana mai cewa wannan lamari ya haifar da karuwar hare-hare kan daidaikun mutane da musulmi a duniya.
Lambar Labari: 3492908 Ranar Watsawa : 2025/03/13
IQNA - Masu amfani da shafukan sada zumunta sun yi marhabin da gagarumin karatun kur'ani mai tsarki da wani musulmi ya yi a birnin Landan.
Lambar Labari: 3491852 Ranar Watsawa : 2024/09/12
Tehran (IQNA) Noam Chomsky ya ce kyamar addinin Islama ta dauki salo mafi muni a Indiya.
Lambar Labari: 3486944 Ranar Watsawa : 2022/02/13